No Suprise – Adam Zango supports “disciplinary action” against Rahama

Well, why are we not suprised, The A lister who was once accused by Rahama for sexual harassment Adam Zango has come out publicly to support some form of disciplinary action against Rahama- But he doesn’t support her expulsion!

Zango wrote in hausa:

INA GOYON BAYAN A HUKUNTA RAHAMA SADAU__BANA GOYON BAYAN HUKUNCIN DA AKAYIWA RAHAMA SADAU.
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa. Don haka masu jin dadin korar rahama da wadan basuji dadi ba. Musani rahama sadau dai yar uwarmuce musulma kuma bahaushiya kuma tayi laifi a addinance da kuma al’adance koda ba’a koreta ba. Dukkammu muna aika laifi wasu a bayyane wasu kuma a boye don haka muyiwa juna adalci wajan fadin gaskiya da bada shawarar arziki a cikimmu yan film da kuma yan kallon fina finan hausa baki daya. Ku roka mata yafiya don a sassauta hukuncin da akayi mata don wadanda suka yanke hukuncin ba mahaukata bane
. ba wai kudinga zage zage ba. Saboda zagi bazai gyara komai ba sai dai ya kara batawa. Idan zagi da cin mutunci zai gyara wani abu daya gyara halin da Nigeria take ciki a yau.
RAMAHA FRIEND DITACE KUMA SHE IS STILL MY BEST FRIEND AMMA HAKAN BAZAI HANA IN FADA MATA GASKIYA BA IDAN TAYI BA DAI DAI BA. ALLAH YA YAFE MANA KURA KURENMU.

n2.jpg

 

 

Leave a Reply